AUFCDN ta sha Alwashin Bunkasa Harkokin Noma da Kiwo a Fadin Najeriya

Daga Kallamu Galadima Dambo.   Kungiyar Masu fataucin dabbobi da kayan abinci ta Najeriya wato Amalgamated Union of foodstuffs and cattle dealers of Nigeria (AUFCDN), ta jaddada aniyarta na yin aiki da duk wata hukuma dake da ruwa da tsaki wajen ci-gaban harkokin Noma da kiwo a fadin kasar.   Akwai Buƙatar Shugaba Tinubu ya […] The post AUFCDN ta sha Alwashin Bunkasa Harkokin Noma da Kiwo a Fadin Najeriya appeared first on GTR .

AUFCDN ta sha Alwashin Bunkasa Harkokin Noma da Kiwo a Fadin Najeriya

Daga Kallamu Galadima Dambo.

 

Kungiyar Masu fataucin dabbobi da kayan abinci ta Najeriya wato Amalgamated Union of foodstuffs and cattle dealers of Nigeria (AUFCDN), ta jaddada aniyarta na yin aiki da duk wata hukuma dake da ruwa da tsaki wajen ci-gaban harkokin Noma da kiwo a fadin kasar.

 

Akwai Buƙatar Shugaba Tinubu ya Waiwayi Ƙudirin Tabbatar da Ƙungiyar ‘Yan Sintiri ta Najeriya – Godwin Ayinda

 

Shugaban kungiyar na riko a Najeriya, Honorobul Kabiru Salisu Dabai, ne ya baiyana hakan ta cikin sakon sanarwar Barka da bikin Babbar Sallar da ya aika ga ɗaukacin fataken kasar da sauran masu ruwa da tsaki.

 

Haka zalika, kungiyar ta yi amfani da wannan dama wajen nanata kira ga ‘ya’yanta da su ci-gaba da bin dokokin da hukumomi suka shimfiɗa, domin habbakar tattalin arzikin kasa da kuma samun karin ci-gaban kasuwanci a tsakanin fatake da masu sayar da kayan abinci na Najeriya.

 

Bidiyo: Rahoton Ziyarar GMBNI a Tsangayar Malam Umar Bagobiri Dake Jihar Nasarawa

The post AUFCDN ta sha Alwashin Bunkasa Harkokin Noma da Kiwo a Fadin Najeriya appeared first on GTR .

What's Your Reaction?

like

dislike

love

funny

angry

sad

wow