Na Amince a Maida Takarar Shugaban Ƙasa Kudancin Najeriya Saboda Haɗin-kan Ƙasa – Rabi’u Kwankwaso

Daga Bashir Gasau.   Tsohon Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya ce ya goyi bayan hukuncin da jam’iyyar NDC ta yanke na keɓe tikitin takarar shugaban Najeriya a 2027 zuwa yankin Kudancin ƙasar.   Kwankwaso ya bayyana haka ne a wajen babban taron jam’iyyar na ƙasa da aka gudanar a […] The post Na Amince a Maida Takarar Shugaban Ƙasa Kudancin Najeriya Saboda Haɗin-kan Ƙasa – Rabi’u Kwankwaso appeared first on GTR .

Na Amince a Maida Takarar Shugaban Ƙasa Kudancin Najeriya Saboda Haɗin-kan Ƙasa – Rabi’u Kwankwaso

Daga Bashir Gasau.

 

Tsohon Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya ce ya goyi bayan hukuncin da jam’iyyar NDC ta yanke na keɓe tikitin takarar shugaban Najeriya a 2027 zuwa yankin Kudancin ƙasar.

 

Kwankwaso ya bayyana haka ne a wajen babban taron jam’iyyar na ƙasa da aka gudanar a Abuja, inda ya jaddada cewa matakin ya nuna yadda jam’iyyar ke raba madafun iko da kuma tabbatar da adalci.

 

Cikakken Rahoto Kan Zargin Wani Soja da Boye Wata Yarinya Tare da Canza Mata Addini a Kano

 

Kwankwaso wanda tsohon gwamnan Kano, ne ya kuma buƙaci ‘yan Najeriya da magoya bayan jam’iyyar su wayar da kan al’umma game da manufofin jam’iyyar a yayin da ake tunkarar zaɓen 2027.

 

Kalaman nasa dai yazo ne jim kaɗan bayan da jam’iyyar ta NDC ta amince da miƙa tikitin takarar shugaban ƙasar a shekarar 2027 a Kudancin Najeriya na tsawon shekaru huɗu kawai.

 

Hudubar Jumu’a: Fifikon Lahira Akan Duniya – Imam Ibrahim Mustapha

The post Na Amince a Maida Takarar Shugaban Ƙasa Kudancin Najeriya Saboda Haɗin-kan Ƙasa – Rabi’u Kwankwaso appeared first on GTR .

What's Your Reaction?

like

dislike

love

funny

angry

sad

wow