Masarautar Zazzau ta Yaba wa Dujiman Gombe, Modibbo Sadeeq Nafada, a Bisa Tallafin da ya Bawa MCC Zaria

Daga Bashir Gasau.   Majalisar Masarautar Zazzau, ta yaba wa Dujiman Gombe, Modibbo Sadeeq Ahmad Nafada, a bisa tallafin da ya bawa gidan gyaran hali na Zaria (Medium Correctional Centre, Zaria).     Shugaban Ma’aikatan Fadar Masarautar Zazzau, Alhaji Aliyu Nuhu Bamalli (Baraden Zazzau), ne ya sanar da sakon Masarautar ta cikin wata Takarda me […] The post Masarautar Zazzau ta Yaba wa Dujiman Gombe, Modibbo Sadeeq Nafada, a Bisa Tallafin da ya Bawa MCC Zaria appeared first on GTR .

Masarautar Zazzau ta Yaba wa Dujiman Gombe, Modibbo Sadeeq Nafada, a Bisa Tallafin da ya Bawa MCC Zaria

Daga Bashir Gasau.

Majalisar Masarautar Zazzau, ta yaba wa Dujiman Gombe, Modibbo Sadeeq Ahmad Nafada, a bisa tallafin da ya bawa gidan gyaran hali na Zaria (Medium Correctional Centre, Zaria).

Masarautar Zazzau ta Yaba wa Dujiman Gombe, Modibbo Sadeeq Nafada, a Bisa Tallafin da ya Bawa MCC Zaria

Shugaban Ma’aikatan Fadar Masarautar Zazzau, Alhaji Aliyu Nuhu Bamalli (Baraden Zazzau), ne ya sanar da sakon Masarautar ta cikin wata Takarda me dauke da kwanan watan 29 ga watan Yulin shekarar 2026.

Alkali ya Tsallake ta Tagar Kotu ya Gudu a Lokacin da Barayin Daji Suka yi Yunkurin Sace Shi a Jihar Katsina

A cewar Masarautar Zazzau, “Kamar yadda Mai Girma Dujuman Gombe, yayi alkawarin bada gudunmuwar Buhunan Shinkafa Biyar da Sa, ga Hukumar Gidan Gyaran Hali na Zariya, a lokacin ziyarar da Mai Martaba Sarkin Gombe, ya kai Masarautan Zazzau a kwanakin baya, a yau Laraba, 29 ga Watan Yuli, Malam Adamu Haruna, ya kawo wannan alkawari ga Masarautar Zazzau”.

Masarautar Zazzau ta Yaba wa Dujiman Gombe, Modibbo Sadeeq Nafada, a Bisa Tallafin da ya Bawa MCC Zaria

Masarautar Zazzau ta Yaba wa Dujiman Gombe, Modibbo Sadeeq Nafada, a Bisa Tallafin da ya Bawa MCC Zaria

A karshe sanarwar Baraden Zazzau ta bada tabbacin karɓar kayan domin mika su ga Hukumar Gidan Gyaran Hali na Zariya, inda ya baiyana godiyar Masarautar a bisa wannan karamci tare da addu’ar Allah ya saka da alkhairi.

Bidiyo: Rahoton Taron Kungiyar MACBAN na Kasa na Shekarar 2026

The post Masarautar Zazzau ta Yaba wa Dujiman Gombe, Modibbo Sadeeq Nafada, a Bisa Tallafin da ya Bawa MCC Zaria appeared first on GTR .

What's Your Reaction?

like

dislike

love

funny

angry

sad

wow