Kotun Taraiya ta Baiyana Matsayarta Kan Rokon da Aka yi a Shari’ar Zaben Fidda Gwanin Kujerar Gwamnan Jihar Nasarawa na Jam’iyyar ADC

Daga Kallamu Galadima Dambo.   Babbar Kotun Taraiya da ke zamanta a Abuja, ta baiyana matsayarta kan takaddamar da aka yi a tsakanin bangarorin shari’ar nan da tsohon Ministan Muhallin Najeriya, Barista Mohammed Hassan Abdullahi, ya yi karar Janar Angbozo Rtd, bisa zargin aringizo a zaben fidda gwani na Kujerar Gwamnan Jam’iyyar ADC a jihar […] The post Kotun Taraiya ta Baiyana Matsayarta Kan Rokon da Aka yi a Shari’ar Zaben Fidda Gwanin Kujerar Gwamnan Jihar Nasarawa na Jam’iyyar ADC appeared first on GTR .

Kotun Taraiya ta Baiyana Matsayarta Kan Rokon da Aka yi a Shari’ar Zaben Fidda Gwanin Kujerar Gwamnan Jihar Nasarawa na Jam’iyyar ADC












Daga Kallamu Galadima Dambo.

 

Babbar Kotun Taraiya da ke zamanta a Abuja, ta baiyana matsayarta kan takaddamar da aka yi a tsakanin bangarorin shari’ar nan da tsohon Ministan Muhallin Najeriya, Barista Mohammed Hassan Abdullahi, ya yi karar Janar Angbozo Rtd, bisa zargin aringizo a zaben fidda gwani na Kujerar Gwamnan Jam’iyyar ADC a jihar Nasarawa.

 

Hukumomin Tsaron Jihar Zamfara Sun Gano Alburusan AK-47 da Aka Boye a Mota

 

A zaman na baya dai an yi musayar yawu ne a tsakanin Lauyoyin bangarorin shari’ar, dangane da sadar da takardar da bangaren wadanda ake kara suka yi ga masu kara a ranar da aka yi zama na baya.

 

Kuma dai Alkalin Kotun ya yi watsi da bukatar masu kara, inda ya ce wadanda ake kara suna da damar sadar da takardar a waccan rana.

 

Daga bisani Kotun ta dage shari’ar zuwa ranar 29 ga watan Satumbar shekarar 2026 da muke ciki, domin fara sauraron gundarin shari’ar.

 

Shugaba Tinubu Zai Kara wa Sojojin Najeriya Albashi Nan ba da Jimawa ba – Ministan Tsaro

The post Kotun Taraiya ta Baiyana Matsayarta Kan Rokon da Aka yi a Shari’ar Zaben Fidda Gwanin Kujerar Gwamnan Jihar Nasarawa na Jam’iyyar ADC appeared first on GTR .

What's Your Reaction?

like

dislike

love

funny

angry

sad

wow