Gwamnatin Kano za ta Ƙaddamar da Shirin Yaki da Cutar Murar Tsuntsaye

Daga Bashir Gasau.   Gwamnatin jihar Kano za ta ƙaddamar da kashin farko na shirin yaki da cutar Murar Tsuntsaye.   Kwamishinan Ma’aikatar Bunƙasa Kiwo ta jihar Kano, Dakta Aliyu Isa Aliyu, ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da babbar Daraktar wayar da kai a ma’aikatar, Halima Sani Gadanya, ta fitar inda […] The post Gwamnatin Kano za ta Ƙaddamar da Shirin Yaki da Cutar Murar Tsuntsaye appeared first on GTR .

Gwamnatin Kano za ta Ƙaddamar da Shirin Yaki da Cutar Murar Tsuntsaye
Why the Hen Does Not Have Teeth Story Book

WHY THE HEN DOES NOT HAVE TEETH STORY BOOK

It’s an amazing story, composed out of imagination and rich with lessons. You’ll learn how to be morally upright, avoid immoral things, and understand how words can make or destroy peace and harmony.

Click the image to get your copy!

Daga Bashir Gasau.

Gwamnatin jihar Kano za ta ƙaddamar da kashin farko na shirin yaki da cutar Murar Tsuntsaye.

Kwamishinan Ma’aikatar Bunƙasa Kiwo ta jihar Kano, Dakta Aliyu Isa Aliyu, ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da babbar Daraktar wayar da kai a ma’aikatar, Halima Sani Gadanya, ta fitar inda ya ce manufar shirin shine hana bullar cutar, kare masu kiwon Kaji, kiyaye lafiyar al’umma, da kuma karfafa wadatar abinci a Jihar Kano, Najeriya da makwabtan Kasashe.

Ramadan: Gwamnatin Kano ta Sanar da Lokacin Hutun Makarantun Firamare da Sakandire

A cewar Dakta Aliyu, “An ɗauki matakin ne domin daƙile wannan barazana inda Ma’aikatar da nake jagoranta ta tsara cikakken shiri wanda ya hada da matakan kariya, gano cutar da wuri, karfafa tsauraran ka’idojin tsafta, da kuma samar da hanyoyin ɗaukar matakin gaggawa idan an samu bullar cutar”.

Gwamnan Jigawa ya Karɓo Walida Daga Hannun DSS

Ya kuma jaddada kudurinsu na ɗaukar matakan rigakafi da kuma aiwatar da ingantattun dabarun shawo kan cututtuka, domin kare masana’antar kiwon kaji da bunkasa ci-gaban kiwo mai dorewa a Jihar.

Cutar Murar Tsuntsaye (Bird Flu), cuta ce me saurin yaduwa tsakanin kaji da sauran tsuntsaye, wadda ke haddasa mutuwar tsuntsayen cikin gaggawa tare da jawo asarar mai yawa ga masu kiwon kaji.

Hotuna: Hukumar Zakka ta Sokoto na Ci-gaba da Rabon Tallafin da Dan Iyan Jarma ya Bayar

The post Gwamnatin Kano za ta Ƙaddamar da Shirin Yaki da Cutar Murar Tsuntsaye appeared first on GTR .

What's Your Reaction?

like

dislike

love

funny

angry

sad

wow