Gidauniyar Farfesa Jibril Ɗiso ta Bude Sabon Masallaci da Islamiyya a Kano

Daga Bashir Gasau.   Gidauniyar tallafawa Marayu da Masu Buƙata ta Musamman, ta Marigayi Farfesa Jibril Isah Ɗiso (Prof. Jibril Isah Ɗiso Charity Foundation for disable and Needy), ta ƙaddamar da buɗe sabon Masallaci da Makarantar Islamiyya a yankin Ɗanbare da ke ƙaramar hukumar Kumbotso ta jihar Kano.   Da take zantawa da manema labarai […] The post Gidauniyar Farfesa Jibril Ɗiso ta Bude Sabon Masallaci da Islamiyya a Kano appeared first on GTR .

Gidauniyar Farfesa Jibril Ɗiso ta Bude Sabon Masallaci da Islamiyya a Kano
Why the Hen Does Not Have Teeth Story Book

WHY THE HEN DOES NOT HAVE TEETH STORY BOOK

It’s an amazing story, composed out of imagination and rich with lessons. You’ll learn how to be morally upright, avoid immoral things, and understand how words can make or destroy peace and harmony.

Click the image to get your copy!

Daga Bashir Gasau.

Gidauniyar tallafawa Marayu da Masu Buƙata ta Musamman, ta Marigayi Farfesa Jibril Isah Ɗiso (Prof. Jibril Isah Ɗiso Charity Foundation for disable and Needy), ta ƙaddamar da buɗe sabon Masallaci da Makarantar Islamiyya a yankin Ɗanbare da ke ƙaramar hukumar Kumbotso ta jihar Kano.

Da take zantawa da manema labarai a yayin taron, daya daga cikin ƴaƴan Marigayin, Dakta Fa’iza Jibril Ɗiso, ta ce sun buɗe sabon masallaci (KamsusSalawati), da makarantar Islamiyyar, harma ta taron shan ruwan ne a matsayin “Hadiyya”, ga mahaifin su Marigayi Farfesa Jibril Isah Ɗiso, inda aka yi masa addu’ar Allah ya kyauta makwancinsa.

Gaskiyar Lamari Kan Yaƙin da ke Faruwa Tsakanin Iran da Kuma Amurka da Isra’ila – Farfesa Sani Umar R/Lemo

A cewar ta, “Makarantar Islamiyyar da muka buɗe za a koyar da ɗalibai ilimi, waɗanda za su je daga wurare daban-daban, amma marayu musamman marasa iyaye baki ɗaya kyauta za a rinƙa koyar dasu”.

Gidauniyar Farfesa Jibril Ɗiso ta Bude Sabon Masallaci da Islamiyya a Kano

Daga bisani ta yi kira ga al’umma da su ƙara tashi tsaye wajen samar da abubuwan alkhairi, ga ƴan uwansu da suka rasu ta yadda za su rinƙa samun Lada a cikin kabarinsu.

Muhadara: Lakcar Iyaye Mata Akan Tarbiyya (Goma Sha Biyu ga Ramadan) – CSP Salihu Idris (Alburhan)

Taron ya gudana ne a yammacin jiya Asabar, 28 ga watan Fabarairun shekarar 2026, inda al’umma da dama suka halarta daga wurare daban-daban.

Tun bayan rasuwar Marigayin, Ƴaƴansa ke kula da harkokin gidauniyar a ƙarkashin jagorancin shugaban ƙungiyar masu siyar da Filaye da Gidaje da bada hayar su ta jihar Kano (KPADA), Alhaji Isah Jibril Ɗiso.

Ana Kokarin Yiwa Demokradiyyar Najeriya Ɗanyen Aiki – Jam’iyyar ADP

The post Gidauniyar Farfesa Jibril Ɗiso ta Bude Sabon Masallaci da Islamiyya a Kano appeared first on GTR .

What's Your Reaction?

like

dislike

love

funny

angry

sad

wow