Iran ta Tabbatar da Mutuwar Jagoran Ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei

Daga Bashir Gasau.   Majalisar kolin tsaron kasar Iran ce ta tabbatar da mutuwar Ayatollah Ali Khamenei, ta cikin wata sanarwar da kafar yada labaran kasar ta fitar, inda ta zargi Amurka da Isra’ila da kashe shi.   Sanarwar ba ta baiyana yadda aka kashe jagoran addinin ba da kuma wanda zai gaje shi, amma […] The post Iran ta Tabbatar da Mutuwar Jagoran Ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei appeared first on GTR .

Iran ta Tabbatar da Mutuwar Jagoran Ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei
Why the Hen Does Not Have Teeth Story Book

WHY THE HEN DOES NOT HAVE TEETH STORY BOOK

It’s an amazing story, composed out of imagination and rich with lessons. You’ll learn how to be morally upright, avoid immoral things, and understand how words can make or destroy peace and harmony.

Click the image to get your copy!

Daga Bashir Gasau.

Majalisar kolin tsaron kasar Iran ce ta tabbatar da mutuwar Ayatollah Ali Khamenei, ta cikin wata sanarwar da kafar yada labaran kasar ta fitar, inda ta zargi Amurka da Isra’ila da kashe shi.

Sanarwar ba ta baiyana yadda aka kashe jagoran addinin ba da kuma wanda zai gaje shi, amma ta bada tabbacin cewa shahadar Khamenei za ta kasance mafarin “yaki da azzalumai”.

Dalilinmu na Haramta Tashe da Kidan Gwauro a Fadin Jihar Kano – Hukumar Hisba

Harin ya kuma yi ajalin ‘yar Khamenei da jikarsa da kuma surukinsa, lamarin da ya sanya aka aiyana zaman makokin kwana 40 tare da bayar da hutun kwana bakwai.

Tuni lamarin ya sanya kiraye-kiraye ga rundunar juyin-juya-hali (Revolutionary Guards) domin ta ɗauki matakin ramuwar gayya, adan haka Rundunar ta sha alwashin yin ramuwar gayya kan wadanda suka kashe Khamenei.

Ana Kokarin Yiwa Demokradiyyar Najeriya Ɗanyen Aiki – Jam’iyyar ADP

A cewar Rundunar, “Ramuwar gayyar da ƙasar Iran za ta yi za ta kasance mai tsanani kuma cike da karsashi, sannan waɗanda suka kashe Shugaban Al’umma ba za su ci bulus ba”.

Ayatollah Ali Khamenei mai shekaru 86, ya kasance akan Karagar Mulki tun a shekarar 1989.

Saƙon Ambasada Gashash ga Shugabannin Amurka da Iran Kan Sabon Yaƙin da Suka Fara

The post Iran ta Tabbatar da Mutuwar Jagoran Ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei appeared first on GTR .

What's Your Reaction?

like

dislike

love

funny

angry

sad

wow